TASKAR VOA: Yayinda ake ci gaba da gudanar da tsari cikin tsanaki na mika mulkin gwamnatin Amurka, masana na ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu
Your browser doesn’t support HTML5
Shugaba Joe Biden ya yi marhabin da yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da kungiyar Hezbullah, sai dai ana ci gaba da fafatawa a Gaza; Yayin da al'ummar Ghana ke shirin zaben shugaban kasa 7 ga watan Disamba, rundunar 'yan sandan kasar ta jaddada aniyar tabbatar da tsaro, da wasu rahotanni