TASKAR VOA: Yayinda aka gudanar da ranar ‘yan gudun hijira ta duniya, ‘yan gudun hijira a Abuja sun koka da halin “Sun Gudu-Basu-Tsira Ba”
Your browser doesn’t support HTML5
Hukumomi a Ghana sun tashi tsaye wajen yaki da masu hakkar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, wadanda ke lalata ruwan sha da miliyoyin mutane ke amfani da shi, da wasu rahotanni