TASKAR VOA: ‘Yan sanda a birnin Jos dake Najeriya su na ci gaba da bincike kan wani likita da ake zargi da sace kodojin marasa lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

Labarin sace kodojin mutanen ya jefa mutane da dama da aka taba yi musu aiki a asibitin cikin rudani, yayin da wasun su ke zuwa ana duba su ko suma an sace musu na su kodojin.