TASKAR VOA: Wani Kwararre A Najeriya Ya Kirkiro Wata Manhaja Da Za Ta Taimakawa Mata Da Ake Yiwa Fyade
Your browser doesn’t support HTML5
A cikin shirin na wannan makon, a Najeriya, matsalar sace dalibai daga makarantunsu da ake ci gaba da samu ta na neman kassara sha’anin ilimi a Arewacin kasar, da wasu sauran rahotanni.