TASKAR VOA: Wani injiniya a Najeriya ya tashi tsaye, inda yake fatan samar da wata hanya ta kera wani nau’in motoci na daban a kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Wani sojan kasar Somaliya ya yi nasarar cimma wani abu da mutane da dama suke gani ba mai yiwuwa ba, hada jirgi mai saukar angulu; Kimanin mutane miliyan 600 a Afirka, wato kashi 43 cikin dari na mutanen nahiyar ba su da damar samun lantarki, da wasu rahotanni