TASKAR VOA: Trump Ya Yi Barazanar Kara Haraji Kan Kayan Kanada, China Da Mexico
Your browser doesn’t support HTML5
Zababben Shugaban Amurka Dobald Trump ya wallafa wasu sakonni a kafafen sada zumunta na barazanar kara haraji kan Canada, China da Mexico