TASKAR VOA: Sojojin dake mulki a kasashen Nijar, Mali da Burkino Faso sun zargi ECOWAS da gazawa wajen taimaka mu su yaki da ta’addanci

Your browser doesn’t support HTML5

Karin haske akan ficewar kasashen Nijar, Mali da Burkino Faso daga kungiyar ECOWAS; Tsohon shigaban Amurka Donald Trump, wanda bisa dukkan alamu zai zama 'dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Republican, ya fara barazanar dakile wata yarjejeniyar gwamnatin Biden, da wasu rahotanni