TASKAR VOA: Shugabannin kasashen duniya sun taru a wannan makon domin babban taron MDD karo na 79, don gabatar da jawabai game da bukatunsu

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya ta yi kira ga MDD da ta bayar da fifiko ga neman yafewa kasashe masu tasowa basussuka ta kuma bukaci a ba ta kujera ta dindindin a kwamitin tsaro na Majalisar; Mutanen da ambaliya ta lalatawa gidaje a Maiduguri suna zargin hukumomi da tashisu daga gine-ginen gwamnati, da wasu rahotanni