TASKAR VOA: Shiri Na Musamman Game Da Rigakafin COVID-19
Your browser doesn’t support HTML5
A wannan makon, shirin Taskar VOA ya gayyato kwararru ne daga Najeriya da Nijar da Kamaru domin amsa tambayoyin da kuka aiko mana a game da rigakafin coronavirus da wasu al'amura da suka shafi cutar. A yi kallo lafiya.