TASKAR VOA: Shiri Na Musamman Game Da Rigakafin COVID-19: Kashi Na Biyu
Your browser doesn’t support HTML5
A wannan makon, za mu gabatar muku da kashi na biyu ne, a shirin da Taskar VOA ya gayyato kwararru daga Najeriya da Nijar da Kamaru domin amsa tambayoyin da kuka aiko mana a game da rigakafin coronavirus da wasu al'amura da suka shafi cutar.
A yi kallo lafiya.