TASKAR VOA: Ofishin kididdiga a Najeriya ya nuna cewa farashin kayayyaki ya yi tashin gauron zabi a watan Fabrairu duk da rashin Naira

Your browser doesn’t support HTML5

A Lokacin da mataimakiyar shugaban Amurka Kamala Harris ta kai ziyara kasar Ghana, sun tattauna muhimman batutuwa da shugaban kasar, ta kuma ba da sanarwar wani tallafi domin kawo karshen tashe-tashen hankula da daidaituwa a yawancin kasashen Afirka da ke fama da tashin hankali, da wasu rahotanni