TASKAR VOA: Najeriya ta dauko hanyar kawo karshen kalubalen tsaro – martanin wasu bayan nadin sabbin shugabannin rundunoni, hukumomin tsaro

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya, talauci shi ne babban dalilin da ke sa yara da dama ba sa zuwa makaranta, sai dai ana kara kokarin ganin an magance wannan matsala, yadda Musulmai suka gudanar da Idin babbar Sallah, da kuma wasu rahotanni