TASKAR VOA: MDD ta ware ranar 20 ga watan Yuni na kowace shekara domin duba halin da 'yan gudun hijira suke ciki a sassan duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Irin gudunmuwar da wasu ‘yan gudun hijira ke bayarwa wajen kyautata rayuwar sauran mutane da ke zama a sansanonin; Bankin Duniya ya ce hada-hadar kasuwanci ta intanet ta na samar da hanyar karfafa tattalin arziki a fadin Najeriya tare da rage talauci, da wasu sauran rahotanni