TASKAR VOA: Matsalar Satar Mutane Domin Neman Kudin Fansa A Najeriya Ya Zama Ruwan Dare

Your browser doesn’t support HTML5

Duk da matakai da ake cewa ana dauka don samar da tsaro, ana ci gaba da samun matsalar satar mutane don kudin fansa a wasu sassan kasar, ciki har da Abuja babban birnin tarayyar kasar.