TASKAR VOA: Ma’aikatan lafiya sun yi gargadin akwai yiwuwar barkewar cututtuka a Maiduguri sakamakon gurbacewar ruwan sha da kayan abinci
Your browser doesn’t support HTML5
‘Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin jin dadi, yayin da fatansu na samun sa’ida idan matatar mai ta Dangote ta fara sayar da man fetur a kasar, ya ke neman gushewa; Kungiyar likitocin koda a Najeriya ta ce fiye da mutane miliyan 27 ne ke fama da cututtukan koda, da wasu rahotanni