TASKAR VOA: Lamari na canjin kudi a Najeriya ya kawo cikas ga harkar kasuwanci a wurare da dama

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Rights Watch, ta ce an samu matsalolin take hakkin dan adam a duniya a cikin shekarar da ta gabata, kamar daga Ukraine, China zuwa Afghanistan, da wasu rahotanni