TASKAR VOA: Karin haske akan wasu dalilai da suka sa girgizar kasar a Morocco ta yi muni sosai

Your browser doesn’t support HTML5

Majalisar dokokin Ghana ta amince da wani kudurin doka da za ta haramta zargin mutane da maita; Mutane da dama a sassan Najeriya su na sukar shirin gwamnatin kasar na raba tallafin rage radadin rayuwa, da wasu rahotanni