TASKAR VOA: Kalli Yadda Masu Jigilar Abincin Sayarwa A Birnin New York Ke Fuskantar Kalubale Da Dama

Your browser doesn’t support HTML5

Masu jigilar abinci sayarwa kan keke a Birnin New York wadanda akasarinsu mutanen Asiya ne,na fama da tarin kalubalen da ke kokarin rufe musu hanyar samun na dogaro da kai.