TASKAR VOA: Joe Biden Na Jam'iyyar Democrat Ya Lashe Kuri'u Mafiya Yawa Da Za Su Iya Bashi Damar Shiga White
Your browser doesn’t support HTML5
TASKAR VOA: Acikin shirin Taskar na wannan makon, sakamakon zaben shugaban kasa a Amurka ya nuna Joe Biden na jam’iyyar Democrat ya lashe kuri’u mafiya yawa da za su iya bashi damar shiga White House, da wasu sauran labarai.