TASKAR VOA: Jami’ain Najeriya na yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi inda fiye da mutane miliyan 14 ke amfani da su ciki har da yara kanana

Your browser doesn’t support HTML5

Ambaliyar ruwa na ci gaba da yin mummunar barna a jamhuriyar Nijar da Najeriya; Wani matashi a Najeriya yana hada wayoyin USB na cajin waya da sarrafa kwamfuta; A Amurka kuma Robert F. Kennedy Jr, ya sanar da goyon bayanshi ga Trump, da wasu rahotanni