TASKAR VOA: Hukumomi Nijar sun sake bude wata cibiyar gyara halin ‘yan ta’adda da suka tuba, a wani mataki na yaki da masu tada zaune tsaye

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin na wannan makon mutane da dama da kungiyar Boko Haram ta yi garkuwa da su a jihar Bornon Najeriya na ci gaba da samun kubuta yayin da sojoji ke ci gaba da yiwa ‘yan ta’addan lugudan wuta, da wasu rahotanni