#TASKAR VOA: Hukumomi a Nijar sun tashi tsaye don kwashe ‘yan kasar dake bara a titunan wasu kasashe saboda bata sunan Nijar din da suke yi

Your browser doesn’t support HTML5

Masu kamfanoni da masana’antu a Najeriya suna kokawa da hauhawar farashin hatsi, musamman alkama, sakamakon yakin da Rasha ke yi da Ukraine, da wasu rahotanni