TASKAR VOA: Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce akalla mutane miliyan 89.3 ne aka tilastawa barin gidajensu

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun bukaci hukumomin Najeriya da su dakatar da shirin mayar da ‘yan gudun hijira garuruwansu a arewa maso gabashin kasar, da wasu rahotanni