TASKAR VOA: Gwamnan Jihar Borno A Najeriya Ya Ce Yunkurin Halakashi Ba Zai Sa Ya Karaya Ba
Your browser doesn’t support HTML5
TASKAR VOA: A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, gwamnan jihar Borno a Najeriya ya ce yunkurin halakashi da mayakan Boko Haram ke yi ba zai sa ya karaya ba a kokarinshi na inganta rayuwar jama’ar jihar, da wasu sauran rahotanni.