TASKAR VOA: Duk da cewa a Najeriya hukumar INEC ta yi kyakkyawan shiri ma babban Zabe amma an samu tangarda a Zaben gwaji na wasu wuraren

Your browser doesn’t support HTML5

A Jamhuriyar Nijar wata mata ta dukufa taimakawa marayu da sauran yara da ake yarwa bayan an haifesu. Matar ta ce tana yin wannan aikin sa kai ne don baiwa irin wadanan yara samun rayuwa kamar ta kowa, da wasu rahotanni