TASKAR VOA: Cibiyar Yaki Da Cututtuka A Najeriya NCDC Ta Tashi Haikan Akan Gwajin COVID-19
Your browser doesn’t support HTML5
Yayin da cutar Coronavirus ke ci gaba da yaduwa a duniya cibiyar yaki da cututtuka a Najeriya NCDC ta tashi haikan don tabbatar da cewa an yi wa miliyoyin mutane gwajin cutar a watanni masu zuwa da kuma wasu sauran rahotanni.