TASKAR VOA: Ci gaba da waiwayen rahotannin 2024; Wani matashi mai kera kananan jirage marasa matuka da suke feshin maganin kwari a gonaki
Your browser doesn’t support HTML5
Kudurorin wasu 'yan Najeriya da Nijar na sabuwar shekara don samun nasara a rayuwarsu; Wani 'dan sanda a Kenya ya bullo da wata dabara ta daban ta yaki da masu aikata laifuka; Yadda ‘yan ta’adda ke amfani da kayan fasaha wajen yin aika-aikarsu, da wasu muhimman rahotannin 2024