TASKAR VOA: Boko-Haram Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Jihar Borno

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, masu ruwa da tsaki kan sha’anin tsaro a Najeriya na ci gaba da fadi-tashin kawo karshen hare-haren Boko Haram a jihar Borno da wasu rahotanni.