TASKAR VOA: Bin Diddigin Mutanen Da Masu Cutar COVID-19 Suka Yi Mu’amala Dasu A Najeriya Yayi Wuya
Your browser doesn’t support HTML5
Yayinda da ake ci gaba da samun karuwar wadanda ke kamuwa da COVID-19 a Najeriya, bin diddigin mutanen da masu cutar suka yi mu’amala da su na dada yiwa jami’an lafiya wahala.