TASKAR VOA: Jawabin Shugaban Kasa Da Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Ranar Samun ‘Yancin Kan Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

A jawabin da ya gabatar, shugaban kasar, Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa na samun nasarar yaki da ta’addanci da kuma ‘yan fashin daji. Jawabin shugaban ya zo ne adaidai lokacin da matasa a wasu sassan Najeriya suka gudanar da zanga-zangar matsin rayuwa.