TASKAR VOA: Biden Da Donald Sun Koma Yakin Neman Zabe Bayan Muhawarar Farko Da Suka Bar Kura A Baya Musamman Ta Rashin Kwazon Biden

Your browser doesn’t support HTML5

Wani haifaffen kasar Burtaniya da ya zama 'dan kasar Ghana, yana bayar da gudummuwa a bangaren kade-kade, aikin jarida da kuma bincike; Masana sun ce, baki da suka koma da zama Najeriya daga Indiya da Lebanon sun fi tasiri ga al'ummar kasar, da wasu rahotanni