TASKAR VOA: Bayan shafe tsawon watanni takwas tana yajin aiki, kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU ta dakatar da yajin aiki
Your browser doesn’t support HTML5
Mummunan ambaliyan ruwa da aka fuskanta a Jihar Kogi da ke tsakiyar Najeriya ya mamaye gonaki da hanyoyi ya kuma kawo jinkiri a fannin safarar kayan abinci da man fetir, da wasu rahotanni