TASKAR VOA: Bayan kwanaki da kawo karshen babbar zanga-zangar kuncin rayuwa a Najeriya wasu na ganin kwalliya ba ta biya kudin sabulu ba

Your browser doesn’t support HTML5

Zanga-zangar Kenya ta yi tasirin da ‘yan zamanin Gen Z suka tilastawa shugaban kasar rusa majalisar ministocinsa; Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin kimanin dala miliyan 30 don inganta wani gandari a Birnin N'Konni a Nijar; Tarihi da tasiri mataimakan shugabannin Amurka da wasu rahotanni