TASKAR VOA: An kammala dukkan shirye-shiryen bikin rantsar da Donald Trump a matsayin sabon shugaban Amurka a ranar Litinin 20, Janairu
Your browser doesn’t support HTML5
Shugaban Amurka Joe Biden ya nuna bukatar Amurka ta ci gaba da aiwatar da manufofin na sa saboda tasirinsu, sai dai Donald Trump, ya sha alwashin sauya alkibla; Muhimmancin ranar 20, Janairu da ake rantsar da shugaban kasa a Amurka; Bukatun Amurkawa, da wasu rahotanni