TASKAR VOA: An Gudanar Da Hawan Nasarawa Wannan Shekarar A Jihar Kanon Najeriya
Your browser doesn’t support HTML5
A cikin shirin wannan mako Amurka ta fitar da rahoton shekara-shekara akan ‘yancin yin addini – kuma Nijeriya da Iran da Saudiyya da China su na daga cikin kasashen da rahoton ya ce suka fi takurawa jama’a, da wasu rahotanni.