TASKAR VOA: An Fara Raba Maganin Rigakafin COVID-19 Wa Amurkawa
Your browser doesn’t support HTML5
A cikin shirin Taska na wannan makon an fara raba maganin Pfizer da BioNTech na coronavirus a Amurka, abin da ya bayar da damar fara yiwa Amurkawa rigakafin cutar cikin ‘yan kwanaki, da wasu sauran rahotanni.