TASKAR VOA: Al'ummomin Kudancin Kaduna Sun Bukaci Hukumomi Da Su Kawo Masu Karshen Hare-Haren 'Yan Bindiga

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, al’ummomin Kudancin Kaduna a Najeriya sun bukaci hukumomi da su tashi tsaye don kawo karshen hare-haren da ‘yan bindiga ke kai musu da kuma wasu sauran rahotanni.