TASKAR VOA: A Ranar Jumma’a 3 Ga Watan Mayu Ne Aka Yi Bikin Ranar ‘Yan Jarida Ta Duniya. Ga Bayanin Shugabar Muryar Amurka Amanda Bennett
Your browser doesn’t support HTML5
TASKAR VOA: A ranar Jumma’a 3 ga watan Mayu ne aka yi bikin ranar ‘yan jarida ta duniya. Shugabar Muryar Amurka Amanda Bennett ta tattauna da masu gabatar da shirin “Our Voices” na Muryar Amurka akan muhimmancin ‘yancin ‘yan jarida