TASKAR VOA: A Najeriya mutane na kokawa da yadda farashin kayan masarufi ke ci gaba da karuwa alhali kudin albashi bai canja ba

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin wannan makon a jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya, yayin da sojoji ke ci gaba da yaki da ‘yan bindiga na Boko Haram da ISWAP a cikin daji, rundunar 'yan'sandar Jihar na ci gaba da yaki da masu aikata laifuka a cikin gari, da wasu rahotanni.