TASKAR VOA: A Jamhuriyar Nijar An Gudanar Da Zagaye Na Biyu Na Zaben Shugaban Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Sannan a jihar Bornon Najeriya, hukumomi sun tashi tsaye wajen gyara wata na’urar lantarki da mayakan Boko Haram suka lalata, abin da ya jefa dubban mutane cikin duhu sama da makonni uku, da wasu sauran rahotanni.