TASKAR VOA: A bikin ranar demokradiyya Shugaba Bola Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya da su ci gaba da sadaukar da kai domin ci gaban kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Yajin aikin da masu dafa abinci a makarantu ke yi na iya tilasta wa yaran makaranta da ke cin gajiyar shirin ciyar da dalibai da gwamnatin Ghana ta bullo da shi zama da yunwa, da wasu rahotanni