Taskar 347.mp4

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin Taska na wannan makon za a ji cewa 'yan uwan fasinjojin jirgin kasa da 'yan ta'adda su ka yi garkuwa da su, yin nuna bacin ransu kan abin da su ka kira rashin tashi tsaye da hukumomi su ka yi wajen ceto 'yan'waunsu da ke hannun 'yan bindigar.