Tashin Hankalin Da Wasu Amurkawa Suka Gani Kafin Su Fice Daga Afghanistan

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu Amurkawa da suka kasance a Afghanistan lokacin da gwamnatin kasar da Amurka ke marawa baya ta rushe, sun yi karin haske akan irin tashin hankalin da suka gani yayin da suka bar Kabul don komawa Amurka. Wakilin Muryar Amurka Mohammad Ahmadi ya ziyarce su, ga kuma fassarar rahotonsa.