Tashin Hankali a Garin Ferguson a Jihar Missouri, 25 ga Nuwamba 2014

Tarzoma a titunar Ferguson, bayan da masu yanke hukunci suka ce dan sanda Darren Wilson da Ya harbe Michael Brown, bai yi laifi ba 24 ga Nuwamba 2014. (Kane Farabuagh/VOA)

Tarzoma a titunar Ferguson, bayan da masu yanke hukunci suka ce dan sanda Darren Wilson da Ya harbe Michael Brown, bai yi laifi ba 24 ga Nuwamba 2014.

Garin Missouri, dake yamma ta tsakiya, a Amurka, ya gamu da tarzomar jama'a, mai tsanani, bayan da masu yanke hukunci kan kisan da dan sanda Darren Wilson, wanda yake farar fata ne ya yiwa Michael Brown, bakar fata, suka ka ce dan sandan bai yi laifi ba, kisan da ya jawo zanga-zanga a garuruwa da dama a Amurka.