Taron kungiyar Zumunta na shekara-shekara 2023

Your browser doesn’t support HTML5

Kowace shekara, ’yan kungiyar Zumunta suna haduwa a wuri guda domin sada zumunta da kuma duba yiwuwar yadda zasu taimaka wa juna da kuma yadda zasu bada nasu gudunmawa wajen cigaban Najeriya. Sannan yin hakan yana taimaka wa yaran da suke Haifa wajen fahimtar al’adu da mahimmancin hadin kai.