Taron Kolin Amurka Da Afrika: Hira da Khadijah Bazoum, Uwargidan Shugaban Kasar Nijar, Mohamed Bazoum

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin halartar taron kolin Amurka da Afirka, Khadijah Bazoum ta shaida wa muryar Amurka matakan da take dauka karkashin wani shirinta na “yaki da mugunyar tabi’ar tura mata barace-barace da sauran cin zarafi.”