Tabarbarewar Tattalin Arziki A Ghana A Shekarar 2022

Your browser doesn’t support HTML5

A Ghana kuma, babban abin da yafi jan hankalin mutane a shekarar 2022 shi ne tabarbarewar tattalin arziki da tsadar rayuwa. A cikin shekarar ne aka samu hauhawar farashin kaya mafi kololuwa cikin sama da shekaru goma, sannan darajar kudin kasar ta fadi sosai.