Sojojin Amurka Za Su Tafi Jamus Don Yin Atisaye Da Kawayensu Na NATO Da Kuma Dakile Ci Gaba Na Hare-Haren Rasha

Your browser doesn’t support HTML5

Sojoji daga runduna ta 3 ta sojojin Amurka da ke Fort Stewart a jihar Georgia, za su tafi Jamus don yin atisaye da kawayenta na NATO da kuma dakile ci gaba da kai hare-haren Rasha bayan mamayar da Moscow ta yi wa Ukraine.