Shugaban Russia Bai Yi Tsakanin Girman Takunkumin Da Kasarshi Za Ta Fuskanta Ba Sakamakon Kaddamar Da Yaki A Ukraine

Your browser doesn’t support HTML5

Bisa ga dukkan alamu dai, shugaban Rasha Vladimir Putin bai yi tsammanin girman takunkumin da kasarshi za ta fuskanta sakamakon kaddamar da yaki a Ukraine, zai kai yadda abin ya kasance a yanzu ba.