Shugaban Kamfanin NNPC Ya Baiwa 'Yan Najeriya Tabbacin Wadatar Mai Kafin Zabe

Your browser doesn’t support HTML5

To yayin da ake fama da karancin mai a Najeriyar, shugaban kamfanin mai na kasar-NNPC, Mele Kyari ya bayar da tabbacin cewa mai zai wadata kafin zaben.